Shirin Ciki Da Gaskiya na wannan mako ya yi nazari ne kan takaddamar da ta kunno kai a garin Garba Shedi na Jihar Taraban ...
Amurka ta shafe fiye da shekaru goma tana yakin neman bayanai da ba a bayyana ba tare da gwamnatocin kama-karya, in ji James ...
A kudirin da ya fito daga bangaren zartarwa, majalisar na neman a kara harajin zuwa kaso 10 cikin 100 a shekarar 2025.
Yan wasan sun yanke shawarar cewa ba zasu buga wasan ba, a yayin da jami’an NFF ke fafutukar samun jirgin da zai maido su ...
Jagororin Al'ummomin Fulani a Najeriya na kara matsa kai mi wajen ganin cewa jama'arsu sun karkata wajen nuna kyawawan dabi'u ...
Wannan wani yunkuri ne da ke hangen kariya daga illolin irin wadannan magunguna da suka mamaye kasuwannin kasar ba a kan ...
Yamal ya kasance muhimmin dan wasa a nasarar Sifaniya a gasar cin kofin Turai a bana. Kocin Sifaniya, Luis de la Fuente, ya ...
Tsarin makami mai linzamin na’ura ce ta kasa wacce aka kera don kare kariya daga makamai masu linzami kirar ballistic.
China, ta dauki yankin Taipei dake karkashin tsarin demokradiyya a matsayin yankin ta ne, bata son shugaban ta Lai Ching-te ...
The code has been copied to your clipboard. The URL has been copied to your clipboard ...
Wani ayarin masu gudanar da aiyukan jin kai a Kamaru ya kai ziyara gida gida a yankunan dake cikin kauyuka, domin bikin watan ...